LOLOS TASTY BITE

LOLOS TASTY BITE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from LOLOS TASTY BITE, Restaurant, agura, Sagamu.

Welcome to lolos tasty bite where baked goods are crafted with love we have all your favorite From delicious cakes and mouthwatering small chops to savory pastries and tasty snacks, we have something for everyone to enjoy.

Yau da na ga yanda kowa yake rubuta buƙatarsa, sai naji wani nauyi a zuciyata… 🥺Masu neman miji nagari sun fi yawa.Masu ...
04/03/2026

Yau da na ga yanda kowa yake rubuta buƙatarsa, sai naji wani nauyi a zuciyata… 🥺

Masu neman miji nagari sun fi yawa.
Masu neman haihuwa ma suna da yawa.

Sai na tuna cewa dukkan mu masu buƙata ne a gaban Allah 🤲🏽

Ya Allah, Ka san buƙatun kowannenmu waɗanda muka faɗa da waɗanda ba mu faɗa ba.
Masu neman miji nagari, Ka basu wanda zai zama alkhairi a duniya da lahira.
Masu neman haihuwa, Ya Allah Ka faranta musu zuciya da zuri’a ta gari.
Duk wanda ke da wata buƙata, Ya Rahman Ka biya masa ita cikin sauƙi da rahama.

Ameen Ya Rabb 🤍

Something special is coming this Friday 👀Soft bun + juicy patty + fresh veggies…Weekend Premium Burger for ₦3,000 only 🤍...
04/03/2026

Something special is coming this Friday 👀
Soft bun + juicy patty + fresh veggies…
Weekend Premium Burger for ₦3,000 only 🤍
Don’t miss out! DM to reserve 🔥
Wa.me//+2348109087198

Indomie masaNormal indomie da egg ne amma sai a soya a masa pan Kinga sai ya bada salo na musamman😄😄Allah ya karbi ibadu...
04/03/2026

Indomie masa
Normal indomie da egg ne amma sai a soya a masa pan
Kinga sai ya bada salo na musamman😄😄
Allah ya karbi ibadunmu ya gafarta mana zunubanmu

Ya kuka ga  cakes dinnan Waccece tafi shiga idonki???A kwanakin da bana online student dina sunyi graduation Wanne shine...
03/03/2026

Ya kuka ga cakes dinnan
Waccece tafi shiga idonki???

A kwanakin da bana online student dina sunyi graduation

Wanne shine cake din da kowaccensu tayi

Online class is loading………insha Allah 😄😄😄
Bari naga mutum nawa ne suke so muyi online class

A wannnan blue app din dai kyaga salo iri iri Ya kuke gani idan aka şaka milk acikin alala/alele/alale/moimoi🤣🤣🤣Wa yaga ...
03/03/2026

A wannnan blue app din dai kyaga salo iri iri
Ya kuke gani idan aka şaka milk acikin alala/alele/alale/moimoi🤣🤣🤣
Wa yaga dadi kan dadi

In kin San kin tabah Shan wannan abun Zo ki fadah mana yaya dadinsa yake😇😇Naji ance jinshi yafi ganinshi 🤣🤣
02/03/2026

In kin San kin tabah Shan wannan abun
Zo ki fadah mana yaya dadinsa yake😇😇
Naji ance jinshi yafi ganinshi 🤣🤣

02/03/2026

Want to make your weekend special? I’ve got cakes and small chops baked & cooked with love just for YOU!

🎂 Cakes – fluffy & moist
🥟 Small chops – savory & fresh

👉 Message me now on WhatsApp to order: Click Here
🎉 Let’s make your cravings a reality!

O Allah, accept our fasts, forgive our sins, and bless our meals. Grant us health, happiness, and barakah in this blesse...
02/03/2026

O Allah, accept our fasts, forgive our sins, and bless our meals. Grant us health, happiness, and barakah in this blessed month. Ameen.

Want to make your weekend special? I’ve got cakes and small chops baked & cooked with love just for YOU!

🎂 Cakes – fluffy & moist
🥟 Small chops – savory & fresh

👉 Message me now on WhatsApp to order: Click Here
Wa.me//+2348109087198
🎉 Let’s make your cravings a reality!

Daga day 1 na Ramadan zuwa yanzu so nawa kikaci moimoi/Alala/AlaleFirst moimoi dina a Ramadan dinnan Nidai nafison naita...
28/02/2026

Daga day 1 na Ramadan zuwa yanzu so nawa kikaci moimoi/Alala/Alale

First moimoi dina a Ramadan dinnan
Nidai nafison naitacin kosai kullun

Cat fish pepper soup
28/02/2026

Cat fish pepper soup

Me zaki iya cewa Akan wannan Seasoning din 😂😂😂 kalma daya tak
28/02/2026

Me zaki iya cewa Akan wannan
Seasoning din 😂😂😂 kalma daya tak

Allah sarki ina son jug dinnan amma kwanan sa ya qare🥹🥹🥹 nazo dauka kawai ya fadi ya fashe Ashe lemun qarshe nasha aciki...
28/02/2026

Allah sarki ina son jug dinnan amma kwanan sa ya qare🥹🥹🥹 nazo dauka kawai ya fadi ya fashe
Ashe lemun qarshe nasha acikin sa🥹🥹
Sai da wata guntuwar kwalla ta tawo mun

Ina son jug dinnan sosai sabida acikin store din mamanmu na dauko shi
Nace lallai ni ina so
Kuma Nafi anfani dashi akan sauran jug dina

Address

Agura
Sagamu
121102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LOLOS TASTY BITE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category