Duniyar tsuntsaye

Duniyar tsuntsaye Shafinmu na DUNIYAR TSUNTSAYE yana dauke da kayan ado na tattanaru da tsuntsaye masu kyau.

Zamu dinga kawo muku labarai da sabbin abubuwa da suka shafi tsuntsaye, tare da kayan aiki da za su taimaka muku wajen kula da su.

28/12/2025

DAFATAN KUNA CIKIN KOSHIN LAFIYA ALLAH YA BAMU SA'A DA RABOπŸ™

31/01/2025

πŸ“’ Exciting News from Our Farm! πŸπŸπŸŽ‰

Great news, everyone! 🎊 Today, two of our goats gave birth to beautiful, healthy kids! 🍼🐐 Watching new life enter the world is always a special moment, and we’re excited to share it with you.

βœ… This is a reminder of how important good animal care is. Proper feeding, shelter, and love help our animals thrive and reproduce safely.
βœ… Newborn goats need warmth, good nutrition, and close monitoring in their early days to grow strong and healthy.

πŸ“Œ Do you have any tips or experiences with goat farming? Share in the comments!

πŸ“ž For expert livestock farming advice, reach out to us:
0706 578 1450 | 08035801837

Tattabara mai Ζ™ananan Ζ™afa, mai girman zabi, uwargida mai Ζ™irar tsuntsaye!
10/11/2024

Tattabara mai Ζ™ananan Ζ™afa, mai girman zabi, uwargida mai Ζ™irar tsuntsaye!

🌟 Duniya Tsuntsaye: Zamu dinga Kawo Muku Kayan Aiki Na Musamman a Kan abinda ya shafi tsuntsaye musamman tattabaru! 🌟🚨 S...
09/11/2024

🌟 Duniya Tsuntsaye: Zamu dinga Kawo Muku Kayan Aiki Na Musamman a Kan abinda ya shafi tsuntsaye musamman tattabaru! 🌟

🚨 Shin kuna son kula da tsuntsayenku yadda ya kamata?🚨

A Duniya Tsuntsaye, zamu ba ku kayan tattabaru na musamman, labarai na sabbin abubuwa, da nasihu masu amfani don tsuntsayenku su zama cikin lafiya da farin ciki!

🎯 Muna da kayan tattanaru da zai ba ku damar kula da tsuntsayenku cikin sauki.
🎯 Muna kawo muku labarai da abubuwan da s**a shafi tsuntsaye daga kowane sassa na duniya.

➑️ Idan kuna son ganin tsarin kayayyakinmu da labarai, kuyi like da follow na shafinmu!

πŸ”” Ku kasance tare da mu domin inganta rayuwar tsuntsayenku! Sai mun gankuπŸ‘€

26/06/2022

Sai godiya πŸ™πŸ™πŸ™

29/01/2022

Assalamualaikum barkanku da warhaka ayanzu dukwanda yake son tallata tsuntsayen sa zai iya tallatawa awannan pige din inshaallah Sanna dukwanda yake so zai iya magana a wannan gida inshaallah zakasamu masu irin kalar tsuntsayen da kakeso mungode da pige din DUNIYAR TSUNTSAYE

09/05/2021

KUYIMIN RECOMMENDED DON BADA GUDUNMAWARKU AWANNAN PAGEING NAGODE...........

Ajantina pigeonFor sale
21/04/2021

Ajantina pigeon
For sale

21/04/2021

Shafinmu na DUNIYAR TSUNTSAYE yana dauke da kayan ado na tattanaru da tsuntsaye masu kyau. Zamu dinga kawo muku labarai da sabbin abubuwa da s**a shafi tsuntsaye, tare da kayan aiki da za su taimaka muku wajen kula da su.

AJANTINA TUKUNYA Daga Duniyar tsuntsayeMunasanar da masu ganin mucewa munkusa fara kawomuku hira da masu kiyon tattabaru...
21/04/2021

AJANTINA TUKUNYA
Daga Duniyar tsuntsaye

Munasanar da masu ganin mucewa munkusa fara kawomuku hira da masu kiyon tattabaru,kaji,akwagi dadai sauransu
Mungode da kasancewa tare da mu..........

Address

G/dutse Yalwa Kano
Kano
700252

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar tsuntsaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Restaurant

Send a message to Duniyar tsuntsaye:

Share