Jia Rice Mills

Jia Rice Mills Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jia Rice Mills, Restaurant, abuja, Abuja.

Muna sanar da abokan Huldarmu cewa kamfanin mu na (JIA RICE)ya Koma Birnin tarayya Abuja Domin Cigaba da Gudanar da ayyu...
07/11/2022

Muna sanar da abokan Huldarmu cewa kamfanin mu na (JIA RICE)ya Koma Birnin tarayya Abuja Domin Cigaba da Gudanar da ayyukanmu.

Muna farin cikin sanar daku cewa Nan Gaba kadan zamu fara Gudanar da aiki kamar yadda aka Saba.

Muna Godiya da hadin Kai da Goyon baya da Ake bamu, Dan Karin bayani Kuna iya tuntubar mu a Lambar waya kamar Haka 08034548671

08/10/2022

Jia Rice Mills Muna muku barka da Hutun karshen mako

Assalamu alaikum amadadin Hukumar Gudanarwa Ta kanfanin shinka na "JIA RICE"Muna Mika sakon Murnar Ranar zagayowar da Ni...
01/10/2022

Assalamu alaikum amadadin Hukumar Gudanarwa Ta kanfanin shinka na "JIA RICE"

Muna Mika sakon Murnar Ranar zagayowar da Nigeria ta Samu yancin Kai.

Muna Kara addu'ar Allah ya baiwa kasarmu kwanciyar hankali da Kuma cigaba Mai dorewa.

"

Address

Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jia Rice Mills posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category