Auwal M Shareef' club

Auwal M Shareef' club Allah gamu gareka

23/08/2023

Ya Miji Ga Khadijatu Baban Fatimatu-Azzarah
Kakan Hassan Da Hussaini
Maulana MUHAMMADU RASULULLAHI
💞 ﷺ 💞

22/08/2023

I know.
You may have someone in your mind.
Someone in your heart.
Someone in your dreams.
Someone in your life.

But in the end you only have ALLAH when you have no one. And you will realize that only ALLAH ﷻ important to you.
That should always be in your heart.
Because without ALLAH nothing 🥀💔

WAJIBI NE KOWANNE BALIGI KO BALIGA SU SAN BANBANCI TSAKANIN WADANNAN1_ MANIYYI2_ MAZIYYI3_ WADIYYI BABUJIN KUNYA ACIKIN ...
22/08/2023

WAJIBI NE KOWANNE BALIGI KO BALIGA SU SAN BANBANCI TSAKANIN WADANNAN

1_ MANIYYI
2_ MAZIYYI
3_ WADIYYI

BABUJIN KUNYA ACIKIN SANIN ADDINI NANA AISHA (R.T.A) TANA CEWA ALLAH YAJI ƘAN MATAN MADINA KOKAƊAN KUNYA BATA HANASU NEMAN ADDININSU.

1_ MANIYYIN NAMIJI
Maniyyin Namiji Ruwane Mai Kauri Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Ko Wasada Zakari Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana K**ada Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Idan Kuma Yabushe Yana Ƙamshin Kwai.

1_ MANIYYIN MACE
Maniyyin Mace Shima Ruwane Tsinkakke Mai Fatsi Fatsi Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa K**ar Saduwa Ko Wasa Da Farji Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Dayake Fitowa Zataji Tsananin Sha'awa Da Daɗi Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana K**a Da Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Yana Ƙamshi Idan Yabushe Shima Yana Ƙamshin Kwai Sannan Sha'awa Zata Yanke Bayan Fitowarsa.

HUKUNCIN FITAR MANIYYI SHINE, YANA WAJABTA WANKA.

2_ MAZIYYI
Ruwane Tsinkakke Dayake Fitowa Yayin Ƙaramar Sha'awa K**ar Tunanin Aure Ko Kuma Tuna Wacce Kakeso Ko Matarka Ko Kallan Matar Wani, Mace Kuma Yana Fitowa Ne Idan Tayi Tunanin Mijin Da Take Sha'awa Kuma Yana Fitowa Yayin Wasa Tsakanin Miji Da Mata Saidai Shi Baya Tafiyar Da Sha'awa Kuma Wani Lokacin Ba'a Sanin Yafito Sannan Yafi Fitowa Mata Fiye Da Maza.

HUKUNCINSA SHINE WANKE FARJI GABADAYA.

3_ WADIYYI
Wani Farin Ruwane Dayake Fitowaa Abayan Fitsari Kokuma Lokacinda Aka Ɗauki Abu Mai Nauyi Kuma Yafi Fitowa Marassa Aure Mace Ko Namiji.

HUKUNCNSA SHINE WANKE WAJAN.

Allah Kabamu Ilimi Mai Amfani Duniya Da Rahira.Allahu A'alam.

22/08/2023

SAKO GA WANDA YA KE CIKIN WATA JARABAWA..

"Kar da ka rika ganin lokacin bala'i ya yi tsawo har ta kai ka ga gajiya da yawan addu'a, domin an jarabceka da wannan bala'inne kuma a ka bautar da kai da yin hakuri, don haka kar da ka yanke tsammani daga rahamar Allah ko da kuwa jarabawar ta jima."

Ubangijinka yana sonka shi yasa ya ke ta jarabtanka, Ka kara hakuri kar da ka yi fushi, kar da ka debe tsammani daga rahamar Allah, ka cigaba da kiyaye dokokin Allah ka cigaba da addu'a, Ubangijinka yana sauraronka kuma zai amsa maka...
Allah ya yaye muku dukkan damuwa ya biya muku bukatunku na alkhairi ya albarkaceku da zuri'arku baki ɗaya 🤲

22/08/2023

𝐃𝐀𝐋𝐈𝐋𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐘𝐀𝐒𝐀 𝐁𝐀𝐗𝐀𝐍 𝐀𝐔𝐑𝐈 𝐘𝐀𝐑 𝐊𝐀𝐍𝐎 𝐁𝐀𝐇😩
(𝐤𝐚𝐫𝐚𝐧𝐭𝐚 𝐤𝐚𝐣𝐢)

Idan kanada data pls kayi play na voice din nan (🎤▶️ ⏩●────⏪00 :19:05🎙️) inbaka dashi ka karanta......

Matan kano matane masu hankali ga sanin yakamata sannan ga biyayyarh ,kyautatawa kuwa ba'a magana, gasu da san jama'ah sosai kuma akwae saurin sabo ga alheri, ammah kuma mafi yawansu basu waye bah. abinda nake nufi da waye wa a nan shine wayewa na rayuwar aure🙄

𝐆𝐀 𝐘𝐀𝐃𝐃𝐀 𝐗𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐘𝐀𝐊𝐄😩

1.Bakaramin aikin yar kano bane abokanka zuzo niman ka gida tace masu su shigo daga ciki ta zaunar dasu a gabansu zata dauko hoda ta shafa sannan tace su jirata tashiga ta fito sannan ta kaisu wajen aikinka har kasuwa xakaganta tafe tare dasu 😩

2.Bama wannan bah" matsalar shine irin safiya tayi ka bude ido kace mata "Good morning sweetheart😍
Takae zata fara maka murmushi 😊kamanta gane mai kace sai kaji tace maka SHAYI KO KUNU za'ayi😩

3. Sannan ba karamin aiki yar kano bane kana baccin rana tayi maka sallama xa taje anguwa san nan ta jawo kofar ta kulleka a ciki ta tafi gidan biki da ma kullin😩

4.Ka bata kudin cefane 2k ta aika da kula a amso maka abincin siyarwa na 200 ta hada maka tiarra ta rike sauran chanjin ta siyo man bleacing

5.Idan kana mata irin wasan nan na KAMOTA NAN KAMOTA NAN sai tace maka haba isuhu bari manah da girmanka sai kace wani karamin yaro🙄

KANO PEOPLE MUTANEN MU🤣🤣🚶🏻‍♂️

KATAIMAKAWA YAR UWARKA MACE AKO INA TAKE.Shin kasan halin da kanwarka take a gidan mijinta?Ka ziyarci Yar uwarka a gidan...
21/08/2023

KATAIMAKAWA YAR UWARKA MACE AKO INA TAKE.

Shin kasan halin da kanwarka take a gidan mijinta?
Ka ziyarci Yar uwarka a gidanta na Aure kuyi hira da ita kayi wasa da yaranta ka bata wani abu dai-dai iko na kyautatawa, hakan zai sa taji cewa tana da Uba na biyu mai taimakonta.

Ka daure a yau dinnan ko naira dari biyar ne ka aika Mata dashi hakan zaisa ta farin ciki sosai, awannan yanayin da akeciki.

Ku tausayawa yan uwanku mata da suke gidan Aure ku jasu a jiki ku dinga tuntubar su akan yanayin zamansu, kuna yi musu nasiha da basu shawarwari lokaci Zuwa lokaci, hakan zai toshe wasu matsalolin gidan aure masu yawa

ALLAH YASA MUDACE Ameen

Kafin Kakwatanta Rayuwarka Da Rayuwar Masu Kuɗi Yana Da Kyau Kakwatanta Ibadarka Da Ibadar Manyan Bayin AllahHaƙika Duni...
21/08/2023

Kafin Kakwatanta Rayuwarka Da Rayuwar Masu Kuɗi Yana Da Kyau Kakwatanta Ibadarka Da Ibadar Manyan Bayin Allah
Haƙika Duniya Mai Ƙarewace
Lahira Itace Matabbatar Bayi

19/08/2023

Banda Shaye_Shaye da Sace_Sace da Kone_Kone da Zage_Zage
Kawo kalma me maimaita kanta
Bari muga masu basira
😂😂

Idan ka manta Password ɗinka na wani Account da ka taɓa buɗewa zaka iya gano shi koda kuwa bakayi Forgot Password ba, mu...
19/08/2023

Idan ka manta Password ɗinka na wani Account da ka taɓa buɗewa zaka iya gano shi koda kuwa bakayi Forgot Password ba, musamman idan layin naka ya ɓata..

Sau tari layukan wayoyinmu sukan ɓata ko wayar ta ɓace gashi mun buɗe wani Account mai muhimmanci, ƙila Facebook ne ko wani Account na Social media wanda kuma mun manta password ɗin, gashi layin bayanan bare muyi Forgot Password su turo mana Code.

Zaka iya gano Password ɗin ta wata hanya mai sauƙi, amma sai idan ya kasance ka taɓa Saving Password ɗin ga Google, nasan kuna yawan ganin da zaran kun ƙirƙiri password na wata Application ko wani Plateform kamfanin Google yana baku damar kuyi saving na Password ɗin, to da zaran kunyi saving zai ajiye maku shi saboda irin hakan, yadda abun yake shine idan kana neman Password naka na ko wane kalan Account da ka taɓa buɗewa da wayarka to abinda zakayi shine kaje kai tsaye kashiga Setting na wayar bayan ya buɗe maka sai kashiga wurin da zakaga an rubuta "Google" bayan ya buɗe zai baka Options da yawa sai kaje wurin da aka rubuta "AutoFill" ka danna wurin, zai buɗe maka da Options guda ukku sai ka danna wurin da aka rubuta "AutoFill With Google" ka tabbatar kanada Gmail Account, bayan kayi hakan zai buɗe maka wani Page, zakaga wurin da aka rubuta Password sai kawai ka danna wurin, zai bayyanar maka da "Password CheckUp" a kasa zakaga duk wasu Website ko Plateform da ka taba buɗe masu Password, kana danna website ɗaya a ciki zai buɗe maka da Username ɗinka da Password naka duk zaka gani a wurin.

NB: Ga Cikakken bayani nan a Hoton dake ƙasa.

Allah Yataimaka...🙏

19/08/2023

Kusada zumunta ta hanyar auren dangi
tunda farashin auren na wajen sun tsananta!

19/08/2023

How much do you
Love your mum?
1.45%🤩
2.50%🤷
3.60%🥰
4.75%🤫
5.85%🥳
6.95%🙋
7.100%❤️❤️

19/08/2023

Tijjani Ka K**a hannunmu
Kakai Ga Rasulu Manzonmu
Yatashi Yaje Yacecemu
Gurin Allahu Maulanmu
Shadidul Qahri Rahmani💖

Address

Pyongyang

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal M Shareef' club posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Restaurant

Send a message to Auwal M Shareef' club:

Share