Bkcookss

Bkcookss Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bkcookss, Kano.
(1)

•Foodprenuer | Influencer
• Authentic Arewa flavors
• Modern kitchen vibes
• Recipes | Tips | Traditional & everyday meals

• DM for promotion, brand collabs & ambdrshp

Cire abu daya a wannan
20/05/2026

Cire abu daya a wannan

Ga kadan daga cikin  amfanin mango smoothie  • Yana kara kuzari saboda mangwaro na dauke da natural sugar da vitamins. •...
20/05/2026

Ga kadan daga cikin amfanin mango smoothie
• Yana kara kuzari saboda mangwaro na dauke da natural sugar da vitamins.
• Yana taimakawa fata tayi kyalli saboda Vitamin C da antioxidants.
• Yana taimakawa wajen digestion saboda fiber dinsa.
• Yana sanyaya jiki musamman lokacin zafi.
• Yana da kyau ga ido saboda Vitamin A.
Da fatan zaku yi wannan hadi me kara lafia

Zogale na dauke da tarin sinadarai masu amfani ga lafiyar mata, musamman wajen daidaita hormones, kara kuzari, da maganc...
20/05/2026

Zogale na dauke da tarin sinadarai masu amfani ga lafiyar mata, musamman wajen daidaita hormones, kara kuzari, da magance cututtuka. Zaa ci shi a matsayin abincin (miya) kwadon shi ko a tafasa a sha

19/05/2026

Halin da ake ciki kenan yanzu kowa yana saurin ya zama shine ya yada wani abu.. Allah ya shirye mu yasa mu gane gaskia amin

19/05/2026

😆

19/05/2026

Kuje app store or play store ku sauki manhajar a wayarku don samun saukin siyyyyar ku

Magana ake ta dubu sittin jamaa! Nagode nagode nagode sosai jamaar Bk ❤️ Se daku jamaata bk na godia
19/05/2026

Magana ake ta dubu sittin jamaa!
Nagode nagode nagode sosai jamaar Bk ❤️
Se daku jamaata bk na godia

18/05/2026

Barkan mu da safia

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bkcookss posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Restaurant

Send a message to Bkcookss:

Share