dambe knockout tv

dambe knockout tv to promote African fight in Kano Nigeria

28/05/2026

Sarki Kano alhaji aminu ado bayaro tare da yandambe suna g*i sawa bayan angama wasan dambe yau akano

28/05/2026

Sarki Kano alhaji aminu ado bayaro yana bawa yan Dambe kyautitikan dasukaci yau washegarin sallah

28/05/2026

Autan mamman yabige dogon manu kwalabe agidan sarki Kano alhaji aminu ado bayaro yau

28/05/2026

Autan dan bunza yabige dan samaila agidan sarki Kano alhaji aminu ado bayaro yau

28/05/2026

Ayikullim yayiwa shagon nabalbali agidan sarki Kano alhaji aminu ado bayaro yau

28/05/2026

Aljanin bahagon nasarawa yakashe bahagon sadan usaini agidan sarki Kano alhaji aminu ado bayaro yau

28/05/2026

Yar kunama ya sumar da shagon boka yau akano gidan sarki Kano alhaji aminu ado bayaro

28/05/2026

Yau tabaci sarki Ali kanibolo yabuge garkuwar cindo agidan sarki Kano Dambe #800,000 alhaji aminu ado bayaro yau

26/05/2026

Arewatawa suna zauna akanmaganar alasan yau akano

26/05/2026

Labaran dangomba yasaka kano yau

26/05/2026

Autan dan bunza mai matasa yazo Kano yau

Address

Kano State
Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when dambe knockout tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category