Hassan baboshi gidan boss dala L G

Aslamu Alaikum jalla radio Fatan alheri baba chairman da Dr baba Bala da saura Yan jarida kano baki daya Kai tsaye daga ...
04/07/2026

Aslamu Alaikum jalla radio Fatan alheri baba chairman da Dr baba Bala da saura Yan jarida kano baki daya Kai tsaye daga gidan boss dala da fatan za a tashi lfy daga taron mai albarka sako Hassan baboshi gidan boss dala LG

04/07/2026
03/07/2026

Wane fata kuke wa MUHASA TVR?
Yadda ginin tashar MUHASA TVR ya kasance a yau Juma’a.

Gida mai lamba 38, akan titin Guda Abdullahi da ke unguwar Farm Centre, a Jihar Kano

An ɗauki wannan hoto ƙarfe 12:00 na ranar yau Juma'a O3-Juli-2026.

02/07/2026

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.

Allah yayiwa Alhaji Mahadi Sani Danbappa rasuwa. Malam Mahadi shine Shugaban sashin gudanarwa a tashar Express Radio dake birnin Kano.

Za'ayi jana'izar sa gobe Jumu'a da misalin karfe 9 na safe a Galadanci filin Masallaci daura da gidan Galadima.

Hukumar gudanarwar Arewa Radio 93.1 na mika sakon ta'aziyya ga iyalai da 'yan uwan Alhaji Mahadi harma da tashar Express Radio.

ya rabbi kahadanmu da masu sunmu mata da maza
02/07/2026

ya rabbi kahadanmu da masu sunmu mata da maza

gidan boss
29/06/2026

gidan boss

Garabasa garabasa garabasaAlhaji yasauke farashi  Azo lemi 50w munrage farashi sosai
26/06/2026

Garabasa garabasa garabasa

Alhaji yasauke farashi

Azo lemi 50w munrage farashi sosai

Iman A S fagge Allah ya Kara lfy
26/06/2026

Iman A S fagge Allah ya Kara lfy

DPO din Maraban Jos da ya mikawa mutane Malamar IslamiyaIdan uwarkace zaka mikata?Idan 'yarkace zaka mikata?In matarkace...
24/06/2026

DPO din Maraban Jos da ya mikawa mutane Malamar Islamiya

Idan uwarkace zaka mikata?

Idan 'yarkace zaka mikata?

In matarkace zaka mikata?

In 'yar uwarkace zaka mikata?

DPO ko wawa ko dabba? Wannan DOP din ma a kamoshi, a rage mishi mukami, a gurfanar dashi gaban kotu

Inji Ordinary President Ahmad Isa

Good afternoon my beautiful gidan boss
14/06/2026

Good afternoon my beautiful gidan boss

Address

Gidan Boss Dala L G
Kano
12345678910

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan baboshi gidan boss dala L G posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share