Ma'arush Agro Allied and General Enterprises

Ma'arush Agro Allied and General Enterprises living by the truth, leading with honour.

Processing and selling of poultry services, agro allied products, import and export trades and general contracts, farm set-up and management, training and consultancy.

06/08/2026

Farmer baya zama cikekken farmer sai Yana halartar.

=Workshop
=Seminar
= Training

Hakan zai Kara maka sanin makamar Sana'ar ka, da kuma gogewa.

Allah Ka karawa Sana'ar mu albarka.

06/08/2026 ✍️

28/07/2026
25/07/2026

Alhamdulillah!
Kaya ya sauka lafiya.

Wanda s**a saka order su matso kusa su karbi tsuntsayensu. Duk da kasancewar akwai shara.

Location Gombe

23/07/2026

Allah Ka bamu Sa'a da rabo mai albarka 🤲

19/07/2026

Albarka da fa'idojin da kiwon kajin Noilers/ Maja ke tattare acikinsa.

Zaka reneta har ta fara kwai, zaka sayar da Kwan, zaka iya kaiwa mai injin kyankyasa domin ka samu jariran Noilers, zaka iya sakawa kajin gida su kyankyashe maka, a karshe zaka sayar da iyayen ka maye gurbi da yayan.

Wannan Wani gona ne, da muka reni Maja daga old har ta samar da wadan nan yayan. Anyi Kuma kyauta, da anfanin gida da koyayensu.

Ma'arush Agro Allied and General Enterprises management

11/07/2026

Daga Broilers ta koma Layer's.

Haka ake so manomi ya kasance, ba wai yace kai, na hakura da wannan harkar ba. Dama ita rayuwa Yar jarrabawace.
Muna miki fatan alkhairi, Allah Ya karawa Sana'ar mu albarka.

09/07/2026

Albishirinku manoman jihar Gombe.

Ga wata dama ta sake bayyana, kuzo kuyi gwajin takin zamini na (organic daga kasar Thailand). Wanda Company AAC Miracle tazo dashi.

Company Ma'arush Agro Allied And General Enterprise. Ta fara jarraba shi a Gonar CEO nata, kunsan gwaji baya bamu tsoro.
Ku cigaba da bibiyar mu, domin ganin yadda takin zaiyi tasiri In Sha Allah.
Allah Ka bamu Damina mai albarka.

Daga Mubi, jihar Adamawa zuwa Gombe.Mun samu sabon dalibi daga Mubi, dake jihar Adamawa. Domin bashi horo akan aikin kiw...
06/07/2026

Daga Mubi, jihar Adamawa zuwa Gombe.

Mun samu sabon dalibi daga Mubi, dake jihar Adamawa. Domin bashi horo akan aikin kiwon kaji na wasu makwannin. Allah Ya karawa Sana'ar mu albarka.

A wajen taron da vital ta shirya na  FLAG-OFF OF SALES OF VITAL FEEDS An bawa chairman dama yace Wani abu. Amma wannan M...
01/07/2026

A wajen taron da vital ta shirya na FLAG-OFF OF SALES OF VITAL FEEDS

An bawa chairman dama yace Wani abu. Amma wannan Mai daukar hoton ya mini 1 = 0 😄

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ma'arush Agro Allied and General Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category