Oriental Sip

Oriental Sip We specialise in natural tea production, our recipe has been tested for years and has proven to be outstanding.

We provide both services at the tea spot and home delivery within Bauchi. We sell

Akhdar
Ahmar
Ginger tea
Goruba tea
Garlic tea and more

07/03/2026
09/11/2025

Yabo Daga Bakin Maishi

15/10/2025

Amina Ayuba, daliba daga cikin dalibai 80 da Sanata Shehu Buba Umar (Mujaddadin Daukar Usmaniyya) ya dauki nauyin karatun su a Kwalejin koyar da jinya na Malikiyya a nan Bauchi, yayin mika sakon godiya a madadin sauran dalibai.

15/10/2025

A cikin kokarin sa na inganta Ilimi da kiwon lafiya a wannan Jahar tamu mai albarka, Sanata Shehu Buba (Mujaddadin Daukar Usmaniyya) ya tallafa wa ɗaliban Malikiya College, yana tunkarar sabuwar shekara da ƙaunar ilimi kaman yadda aka sanshi akan hakan.
Muna masa adduah Allah ha karba masa wannan aiki kuma ya masa sakayya.

15/10/2025

Comr. Sabo Muhammad ya yi tsokaci kan Investment Summit a Shirin Taska Daya Bauchi.

Part 3

15/10/2025

Comr. Sabo Muhammad ya yi tsokaci kan Investment Summit a Shirin Taska Daya Bauchi.

Part 2

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Adamu Daiyabu, Hayatudeen Sh*ttu Idris, Umar EL-Yakub Abu...
15/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Adamu Daiyabu, Hayatudeen Sh*ttu Idris, Umar EL-Yakub Abubakar, Al'ameen Muh'd Garam, Ummu Amir, Ukasha Ibrahim Kani, M Auwal Ishaq, Abdulaziz Filili Haladu, Nuruddeen Ajasu Guli, Zubair Ahmed Shehu, Ibrahim Isah, Babangida Abdullahi, Hayaki Jahun, Hussain Hamza Koka, Deenee Timaya, Surajo Tsiga, Hafsat Othman Baffa

14/10/2025

Comr. Sabo Muhammad ya yi tsokaci kan Investment Summit a Shirin Taska Daya Bauchi.

Part 1

DA DUMI-DUMI: Wallahi na shirya tsaf domin auran Maryam Sanda idan gwamnatin Tinubu ta bada damar ta kawo mijin da za ta...
12/10/2025

DA DUMI-DUMI: Wallahi na shirya tsaf domin auran Maryam Sanda idan gwamnatin Tinubu ta bada damar ta kawo mijin da za ta aura, Inji Adamu Yusuf AD.

Wane fata zaku mishi?

11/10/2025

Sadakan Abinci a federal low-cost Bauchi

Address

Alkabir Plaza, Wikki Roundabout, Murtala Muhammed Way
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Oriental Sip posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category